Advertising
Advertising
Labarai

An jefa wata karuwa a kurkuku bayan ta dauki bidiyon wanda sukayi lalata tare domin ta bata masa suna a duniya

Yadda gidan jaridar The Punch suka wallafa labarin wata karuwa yadda ta hefa kanta a kurkuku bayan daukar bidiyon wani matashi da karuwar tayi a otel bayan matashin ya biyata kudinta.

Advertising

Karuwar sun hadu da matashin shin ne a shafin sada zumunta na Facebook inda kuka hada ajandar haduwa a otel domin su biya bukatar su, har a matashin ya tura mata kudi sannan suka hadu a otel din daga nan kuma suka biya bukatqr su.

Bayan sun gama biyawa kansu bukata ashe matashin bai san karuwar ta dauki bidiyon saba domin ta data masa suna a duniya, sai kuma abin ya juya kanta inda ‘yan sanda suka kama karuwar suka aike da ita zuwa gidan kurkuku.

Ga yadda cikekken labarin yake kamar yadda shafin Garkuwar Arewa suka dauko daga gidan jaridar suma wallafa a shafin nasu.

Advertising

Slayqueen ta jefa kanta cikin kurkuku.

wannan baiwar Allah ta hadu da wani mutum a shafin Facebook sunyi tadi sannan kuma sun yarda su hadu a otel, sun hadu aka biya ta mutumin bai sani da tayi bidiyo da shi.

Daga nan tayi amfani da bidiyon domin ta bata masa suna tana neman Naira Miliyan goma sha biyar 15M, shi kuwa yaki sannan ta yada bidiyon a Facebook shi kuwa ya kai rahoto ga hukumar DSS suka kamata tare da gurfanar da ita a gaban kotu.

Iya belin karuwar ya kai Naira Miliyan biyar 5M wannan al’amarin ya faru ne a Yenagoa sannan an kaita gidan yarin Okaka.

Ga hotunan Karuwar nan domin ku kalla.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button