Jaruma Hadiza gabon ta fita kasar waje yawon shakatawa tare da wallafa zafafan hotunan da suka dauki hankali
Shahararriyar jarumar msana’antar kannywood hadiza gabon ta ziyarci kasar kasar waje domin shakatawa da buda ido, sannan kuma ta wallafa sabbin hotuna da suka dauki hankulan jama’a da kuma mabiyanta a shafinta na sada zumunta.
Tun bayan rigimar data faru tsakanin jaruma Hadiza gabon da kuma abokin sana’arta jarumi Auwal Isah west dalilin wasu kalamai da yayi akan jarumar wanda har takai ga tasa jami’an tsaro sun kama shi.
To shine jaruma Hadiza gabon ta fice kasar New York USA domin yawon shakatawa da kuna kallon abubuwan da tajima bata gani, dama kun san kasar waje tafi nan abubuwan ban sha’awa kama daga abin kallo da ido dana hawa da dai sauran su.
A lokacin da jarumar ta fita kasar New York USA ta wallafa wasu zafafan hotuna wanda suka dauki hankulan masoyanta duba da yadda hotunan nata sukayi kyau, kamar yadda zakuga hotunan nata a kasa.
Ga hotunan a kasa domin ku kalla.
Idrisabubakarmohammed492590@gmail.com