Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanzu yanzu Nazifi Asnanic ya karyata jarumar kannywood Hadiza Gabon akan abin da ta fada.

Fitaccen mawaki a masana’antar kannywood wanda ludayinsa ke kan daho wato nazifi Asnanic ya karyata kalaman da hadiza Gabon ta fada akan sa.

Advertising

kaman yadda kuka sani dai jaruman guda biyu sunyi suna a masana’antar kannywood musamman ma jaruma Hadiza gaban kasan cewar tazo Masana’antar da kafar dama kuma cikin dan kan kanin kolaci ta daukaka.

Jaruma Hadiza Gabon ta saka hoton Nazifi Asnanic a kan shafikan ta na sada zumunta tana masa murnar zagowar Haihuwar sa. Tuni mutane suka fara tayashi murna Birthday nashi.

https://www.instagram.com/p/CViAAynLa9d/?utm_medium=copy_link

Ashe jarumar tsokana Nazifi Asnanic kawai ta taka bawani Birthday shi da akeyi. Nan danan jarumin ya saki Bidiyon godiya da kuma karyata jarumar akan Birthday.

Advertising

kalli Bidiyon da jarumin ya saki na karyata jarumar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button