Advertising
Advertising
Labarai

Sharrin da yake cikin bidi’ar bikin maulidi yafi alkairinsa yawa nesa ba kusa ba, cewar Sheikh Kabiru Gombe

Kamar yadda kuka sani wannan shekarar kuma wannan wata da muke da muke ciki na Oktoba ake gudanar da maulidi na murnar zagayowar ranar haihuwar Fiyayyan halitta Annabi Muhammad S.A.W, inda ake samin yawan rarrabuwar kai a tsaknin al’umna inda wasu suke cewa yin maulidin ba dole bane domin baizo a addinin musulinci ba sannan kuma Annabi Muhammad S.A.W baiyi ba.

Advertising

Akan yin wannan maulidin akayi ta samin rarrabuwar kan malamai domin wasu malaman darikatul tijjaniyya ne dole su bada goyon baya ga yin maulidin, wasu kuma malaman Izala ne inda suke fadin cewa yin maulidin ba dole bane sannan kuma baizo a addinin musulinci ba dan haka yin sa ko akasin haka ba laifi bane.

Sai a wannan lokacin kuma Sheikh Kabiru Haruna Muhammad Gomve yayi karin haske sosai game da maulidin da ake yi na murnar zagayowar ranar haihuwar Fiyayyan halitta Annabi Muhammad S.A.w, inda yake bayyana shi maulidi ana yinsa ne domin a cusawa yara kaunar Fiyayyan halitta Annabi Muhammad S.A.W hakan kuma ba laifi bane.

Sannan kuma Skeikh Kabiru Gombe ya kara da cewa: Ba anan matsalar take an shigo da abubuwan da dama cikin a cikiin maulidin domin ita bidi’a zata iya sanya ka cikin shirka.

Advertising

Ya kara da cewa: Abin da zai baka mamaki idan kaje Afirka kaga yadda za’a dinka kayan kiristoci wanda za’a je coci dasu a dauko hayar ganga, ana ne zakaga akwai irin su inda ya zayyano abubuwan kamar haka.

• Akwai dan kwairon Annabi.

• Akwai shatan Annabi.

• Akwai 2pack na Annabi.

• Akwai Macheal jackson na Annabi.

• Akwai neli na manzo.

Wadannan kadan daga cikin abubuwan da Skeikh Kabiru Gombe ya zayyano domin kuji cikekken bayani daga bakin sa sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://youtu.be/k3Eq2apRZ_Q

Advertising

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button