Wakokin Hausa
Di’ja – Duniya ft Hamisu Breaker
Sabuwar wakar Di’ja da Hamisu Breaker mai taken suna “Duniya” wakar ta dau hankalin masoyan su.
Advertising
Jaruman guda biyu sun shahara wajen rera waka duk da ita jaruma Di’ja bata cika yin wakar hausa ba.
Mutane sunyi mamakin ganin yadda jarumar tayi waka da hamisu Breaker sabida shi ba wakar turanci yake ba. Kuma mawakin be taba waka da wani mai wakar kudancin Nigeria ba.
zaku iya saurara wakar ko kuma kuyi Download ta hanyar nadda kan Bidiyon.
Advertising
Advertising