Fitattun mawakan kannywood sun rerawa Aminu Waziri Tambuwal sabuwar waka ta neman takarar shugaban kasa 2023

Kamar yadda kuka sani kannywood masana’anta ce wanda ta tara jarumai da dama wanda a cikin su aka sami shahahararrun mawaka wanda suke tashe a yanzu.
Ina ma’abota sauraran wakokin hausa wanda shahararrun mawakan kannywood suke rerawa ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa da dai sauran su, a yanzu muka samo wata sabuwar waka wanda fitattun mawakan kannywood suka rerata.
Wannan sabuwar wakar da suka rera sun yiwa Aminu Waziri Tambuwal ne a matsayin dan takarar shugaban kasar Nageriya, a karkashin jam’iyyar, PDP, wanda za’ayi a shekara mai zuwa 2023.
A cikin fitattun mawakan da suka rera wannan wakar sun hada da, Sani musa danja, Misbahu m Ahmad, Ali jita, Yakunu muhammad FT Tijjanin gwandu, Mustapha badamasi Nabraska, Hanna S Usman.
Domin kuji sabuwar wakar da suka rerawa Aminu Waziri Tambuwal sai ku kalli bidiyon da muka ajiye musu a kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Karanta wannan Labarin.
Karanta wannan Labarin.
Karanta wannan Labarin.