LABARINA SEASON 4 EPISODE 4
Kamar yadda kuka sani shirin Labarin shiri ne wanda yake kawatar da al’umma masu kallo wanda ake haska shi a duk sati, inda ake kawo musu shi daga tashar Youtube mai suna Saira Movies ko kuma Arewa24.
Ga wadanda suke kallon shirin Labarina sun san akwai kalubale a cikin akan wata soyayya wanda har yanzu an kasa warware cakwakiyar soyayyar a tsakanin wasu jarumai guda uku 3.
Soyayyar ta rankaya ne akan wata jaruma a ciki shirin mai suna Sumayya wanda a zahiri kowa yafi sanin ta da Nafisa Abdullahi, jarumar tana shan wahala akan wannan soyayyar da jaruman suke nuna mata inda ta rasa yadda zatayi da rayuwar ta domin ta kasa tattance wanda zata zaba a cikin su.
Kamar yadda kuka sani a wancan satin daya gabata an tsaya a Season 4 Episode 4 a shirin na Labarina, inda yau kuma zasu sakar muku cigaabn sa wato Season 4 Episode 4.
Kalli shirin LABARINA SEASON 4 EPISODE 4.