Advertising
Advertising
Labarai

Subahanallah: Wata budurwa ta kama mahaifiyarta tare da Boka suna lalata domin biyan wasu bukatun su

Yanzun nan ne muka sami wani faifai bidiyo daga tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube, inda a cikin bidiyon zakuji labarin wata budurwa wanda takai karar mahaifiyarta wakan malamai.

Advertising

Ta kama mahaifiyarta tare da boka suna zina sabida biyan wasu bukatun su na duniya wanda dama kun san sha’anin bokaye sukan bukaci wani abu daga wajan mutum wanda dole sai ka kauce daga hanya, musammam ma abin yafi faruwa ga mata.

Dalili kuwa shine a wannan zamani da muke ciki babu wadan suka maida hankali zuwa wajan boka sama da mata, domin abubuwa sun sha faruwa na sihiri idan an bincika sai aga ai macece ta aikata wannan abin.

A yanzu kuma sai mukaci karo da wata bidiyo inda wata budurwa takai karar mahaifiyarta wajan malami domin ta kama mahaifiyar tata da Boka suna lalata.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken labari.

Advertising

One Comment

  1. INNARILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJAUNA
    LA ILAHA ILALLA SO BAHANALA WANGA
    ABOBAYADA DADINJIMA WALLAHI SAI A
    HANKALI ALLAH YAKAREMU DA CHERIN
    BOKA YAKARE DUKDAN ADAM DA WANNAN 🤔🤔🤔🤔

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button