Advertising
Advertising
Labarai

Dakarun Sojoji sun hallaka daya daga cikin maharan Arewa Biafra sannan suka kama daya

Dakarun Sojojin da suke gudanar da bincike akan, Golden Dawn, sun yi nasarar hallaka wani dan kungiyar Biafra, bayan sun kai hari a sansanin rundunar Sojojin dake Amaekapu dake karamar hukumar Ohafia a jigar Abia.

Advertising

Al’amarin ya faru ne a ranar Alhamis bata gabata, bayan haka rundunar Sojojin ta bayyyana nasarar data samu a wata rahoto da manema labarai suka fitar, wanda yake dauke da sa hannun Birgediya Onyema Kwachukwu.

Rundunar ta kara bayyana cewa: Maharan wanda suke dauke da makamai a cikin motocin su sun bude wuta a sansanin rundunar Sojojin, bayan fafata wannan yakin aka murkushe data daga cikin maharan.

Bayan Sojojin sunyi nasara akan maharan bayan sun tsere ana Sojojin suka sami wasu bindugogi kirar harba Ruga.

Advertising

Lokacin da maharan suka tsere bayan an cisu da yakin sai dakarun Ohaozara dake jibar Ebonyi suka cafke su a Eda, inda suka kwace motocin maharan guda 3 sannan suka kama kama daya daga cikin su.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button