Ficaccan mawaki Naziru M Ahmad ya saki wata bidiyon wakar sa da mata suke rawa suna juna duwaiwai
Kamar yadda kuka sani Naziru M Ahmad wanda kuka fi sani sa Sarkin waka ficaccan mawaki ne a masana’antar kannywood wanda yayu fice ta dalilin wakokin da gake rerawa manyam masu kudi da sarakuna da ‘yan siyasa.
Naziru M Ahmad wanda a yanzu yana daya daga cikin shahararrun jarumai a cikin shirin nan mai dogon zango wato LABARINA, wanda ya rera wakokin da suka kara daukaka shi a cikin shirin.
Haka kuma Sarkin waka ya sami karbuwa a wajan al’umma sabida kaunar sa da suke da kuma son wakokin sa, inda zakaga daga maza har mata suna sauraran wakokin nasa.
Sai a yau kuma muka sani wata bidiyon mawaki Naziru M Ahmad wanda ya rera wata sabuwar waka wanda tayi dai-dai data gidan biki, inda a cikin bidiyon zakuga mata da yawa suna cashewa dalilin wannan wakar tasa.
Mawaki Naziru M Ahmad ya saki bidiyon wakar ne a shafin sa na sada zumunta Instagram inda a cikin bidiyon zakuga mata suna rawa suna bin wakar tasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Yes