Labaran Kannywood
Masha kalli jeron ya’yan jaruman Kannywood da suka haihu a 2021
Kaman yadda kuka sani dail Hausa Daily News na kokarin kawo muku duk wasu abubuwa da suka shafi kannywood, Yau muna dauke da daruman kannywood din da suka haifi ya’ya a shekarar 2021.
Advertising
Wasu lokutan mukan kawo muku wasu abubuwa da suka shafi jarumain Masana’antar Kannywood na farin ciki kona vakin ciki.
Yau dai muna dauke da bidiyon ya’yan jaruman Kannywood wanda aka haifa a shekarar 2021. zaku iya kallon wannan Bidiyon a kasan wannan rubutun.
Mungode da ziyartar shafin mu. Kucigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labarai.
Advertising
Advertising