Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

SANDA SEASON 1 EPISODE 6 with english Subtitles

Kamar yadda kuka sani shirin Sabda sabon shiri ne wanda ake wanda ake dorashi a a tashar Youtube mai suna, DADDY SHIKIMA, wanda shirin yana dauke da farin kalubale masu yawa.

Advertising

Shirin Sanda ya samo asalin ne daga wani shahararran jarumin kannywood wanda yake sharafin sa a yanzu, wanda jama’a da dama suke matukar kaunar wannan jarumin.

Jarumin dai ba wani boyayye bane yana fitowa a cikin shirin, Farin wata sha kallo, wanda wanda Adam a zango ya zamto darakta a cikin shirin, wannan jarumin ba kowa bane face, ABALE, wanda dama kowa ya san shi.

Jarumi Abale shine wanda yake jagorantar wannan shirin na Sanda wanda al’umma da dama suke tururwar kallon wannan shirin, dalilin al’umma suna fashimtar shirin nasu da kuma sanin ina aka dosa.

Advertising

Idan baku manta ba a wancan satin daya gabata an tsaya da shirin a kashi na 1 fita ta 5, wanda aturance ake kira da Season 1 Episode 5.

A yau kuma zasu saki muku kashi na 1 fita ta 6 wato Season 1 Episode 6.

Kalli shirin SANDA SEASON 1 EPISODE 6.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button