Yanzu-Yanzu: Adama matar kamaye Dadin kowa ta saki wata bidiyo inda take shakatawa a bakin ruwa
Kamar yadda kuka sani hausawa suna cewa rai dangin goro, a cikin wata bidiyo da muka kawo da ita yanzu a kafar sada zumunta na Instagram munga jarumar kannywood Adama matar kamaye tana shakatawa a bakin ruwa.
Hajiya Adama matar kamaye a cikin shirin Dadin kowa tace baza’a barta a baya na dimin itama sai ta more rayuwarta, kamar yadda sauran jaruman kannywood mata suke shanawar su.
Jarumar ta ziyarci bakin ruwa tare da wata wata mata wanda itama jaruma ce a kannywood, inda suke mire rayuwar su, tare da bayyanawa masoyansu farin cikin da suke ciki.
Zakuga yadda hajiya Adama matar kamaye ta cikin shirin Dadin kowa mai dogon zango wanda tashar Arewa24 take haskawa a duk sati, inda take more rayuwarta a bakin ruwa kamar muka sami bidiyon daga shafin Instagram na Jakadiyar Arewa Tv.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kuga shakatawar da take a bakin ruwan.
This actually answered my downside, thanks!
I will immediately grab your rss feed as I can’t find your email subscription link or newsletter service. Do you have any? Please let me know so that I could subscribe. Thanks.
You completed a number of fine points there. I did a search on the issue and found nearly all folks will go along with with your blog.