Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda jaruman kannywood kuka hada gagarumin biki a wajan haskaka sabon fim din su mai suna Fanan

Tsohuwar jarumar masana’antar kannywood Mansurah Isah wanda ficaccan jarumin kannywood kuma mawaki Sani Musa Danja ya aure, wanda har yanzu suna tare kuma Allah ya albarkace su da samin ‘yaya.

Advertising

A wannan lokacin ne suka fara harkaka wani sabon shirin su a wata sabuwar cinima mau suna, Platinum, wanda sabon shirin nasu ya sami halartar jama’a da dama.

Baya ga jama’ar da suka halarci wajan haskaka wannan sabon shirin nasu, sannan shahararrun jaruman masana’antar kannywood sun halarci wannan wajan domin taya murna.

A wajan wannan haskaka sabon shirin nasu an hada gagarumin biki wanda jaruman sukayi ta cashewa suna rakashewa da kuma nuna farin ciki ga haskaka wannan sabon fim din nasu, kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon.

Advertising

Mun sani bidiyon ne daga tashar Youtube mai suna, Tsakar gida, inda suka wallafa wannan bidiyon na tashar tasu wanda al’umma da dama suka kalli bidiyon tare da hotunan jaruman kannywood wanda suka halarci wajan.

Cikin jaruman da suka halarci wajan wannan haskaka fim din a cinimar sun hada da, Jarumi Ali nuhu, Sani Musa Danja, da dai sauran jaruman da zaku gani a cikin bidiyon da hotunan.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuga shagalin bikin da suka yi a wajan haskaka sabon shirin nasu mai suna, Fanan

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button