Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu-Yanzu: An kawo jerin sunayen zababbun shuwagabannin jam’iyyar PDP na kasa sababbi

Dakta Iyorchia Ayu daga juhar Binuwai dake yankin Arewa ta tsakiya ya zama sabon shugaban jam’iyyar PDP na kasa ba tare da wata hamayya ba.

Advertising

Hakan ya faru ne a lokacin da aka yi babba taron jam’iyyar PDP na kasa wanda Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya jagoranci gabatar da taron da aka yi na sabbin mambibin kwamatin gudanarwa na kasa wato (NWC) na jam’iyyar ta PDP.

Ga jerin sunayen nasu nan.

• National Chirman-Iyorchia Ayu.

Advertising

• Deputy National Chirman, North, -Umar Damagum.

• Deputy National Chirman, South, -Taofeek Arapaja.

• National Secretary – Samuel Anyanwu.

• National Treasurer – Ahmed Mohammed.

• National Organising Secretary – Umar Bature.

• National Financial Secretary – Daniel Woyegikuro.

• National Women’s Leader – Professor Stella Effah-Attoe.

• National Youth Leader – Muhammed Suleiman.

• National Legal Adviser – Kamaldeen Ajibade.

• National Publicity Secretary – Debo Ologunagba.

• National Auditor – Okechuckwu Daniel.

• Deputy National Secretary – Setoji Kosheodo.

• Deputy National Treasurer – Ndubisi David.

• Deputy National Publicity Secretary – Ibrahim Abdullahi.

• Deputy National Organising Secretary – Ighoyota Amori.

• Deputy National Financial Secretary – Adamu Kamale.

• Deputy National Women’s Leader – Hajara Wanka.

• Deputy National Youth Leader – Timothy Osadolor.

• Deputy National Legal Adviser – Okechukwu Osuoha.

• Deputy National Auditor – Abdulrahman Mohammed.

Wadannan sune jerin sunayen sabbin zababbun shuwagabannin jam’iyyar (PDP) na kasa.

Advertising

220 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button