Labaran Kannywood

Yanzu-Yanzu: wali al’amari ya faru a shafin jaruma Nafisa Abdullahi wanda har tayi mummunan martani ga Hausawa

Jarumar masana’antar kannywood wacce take sharafinta a shirin nan mai dogon zango na, LABARINA, wato Nafisa Abdullahi, wanda tauraruwar take haskakawa a cikin shirin na, LAVARINA.

A yanzu ne muka sami wani labarin akan jarumar inda ta goyi bayan wani matashin sarmayi da yake tsokaci akan Hausawa, a lokacin data wallafa hoton wata jarumar kasar India mai suna Difika.

Jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa wannan hoton na jarumar kasar India wato, Difika, a lokacin sa take bayyana murnar ta na zagayowar ranar haihuwar ta, amma hoton da jaruma Difika ta wallafa tsiraicin jikin ta ya bayyana.

Wanda hakan ya dauki hankulan jama’a duba da yadda tsiraicin jikin jarumar ya bayyana, daga nan kuma sukayi ta cece-kuce akan hoton.

Bayan jama’a sunyi ta cece-kuce akan wannan hoton da jaruma Difika ta wallafa, sai aka sami wani matashin saurayi wanda shi kuma ya goyi bayan jarumar inda yake cewa.

Ku Hausawa haka kuke idan mutum zai yi wani abu wanda zai sanya ku nishadi to sai yayi wani abu na jan hankali, idan kuma bazai yi irin haka ba to ai bai dace ya bada nishadin ba, kuma abin dana fuskanta mafi yawancin ku hausawa ku munafukai ne.

Bayan wannan matashin saurayin ya fadi tsokacin nasa akan abin da Hausawa suke, sai kuma jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi martani da cewa.

Ai dama Hausawa sune asalin munafukai, kamar yadda shafin Hausa Midiya suka ruwaito.

Zaku iya kallon wannan bidiyon dake kasa.

Related Articles

12 Comments

  1. It’s very nutritionist milk ,l like the test , thanks it’s good for our health when you give it to the childrens it’s not give them Diarrhoea unlike other .milk yogurt.

  2. Guy nima Ina banyan Ka saboda abinda kafadi gaba daya haka take wani abun ma kamar jora ake manxon Allah (S A W) yace falyakul kairan auliyas mut kafadi alkairi koh kai shiru inbaka iyacewa Allah yashir saikasa idol kai kallo in abinya dameka aykowa yadebo daxafi kansa in a kadebo da sanyi ruwanka ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button