Month: November 2021
-
Labarai
Kotu ta Umarci Gwamnan Jihar Kano Ganduje daya biya Sunusi Lamido Sunusi tarar Naira Miliyan 10
Babbar Kotun tarayya dake Abuja ta yanke hukunci akan korar Sarki Muhammadu Sanusi II daga Jihar Kano bayan tsige shi…
Read More » -
Labarai
Wata Kotun tarayya dake Abuja ta rushe Zaben Jam’iyyar APC na Abdullahi Abbas a Jihar Kano
Wata kotun ta rayya dake Abuja wanda take karkashin jagorancin Hamza Muazu ta rushe zaben Shugabancin Jam’iyyar APC, da kuma…
Read More » -
Labarai
Wasu Sabbin Hotunan Jarumar shirin Labarina Laila tare da Mijin ta Tijjani Babangida sun dauki hankulan Jama’a
A yau ne muka sami wasu zafafan hotunan Jaruma Laila ta cikin shirin Labarina mai dogon zango tare da Mijin…
Read More » -
Labarai
Wani Bafulatani yayi alkawarin sai ya kashe kan sa matukar bai sami ganin Mawaki Nuran M Inuwa ba
Soyayya gamon jini inji Bahaushe: Wani bawan Allah wanda da alamu Bafulatani ne wanda ya kasan ce Masoyin Ficaccan Mawaki…
Read More » -
Labaran Kannywood
Dan Gidan Jarumar Kannywood Hauwa waraka ya janyowa kan sa zagi da maganganu kan wata bidiyo daya wallafa a TikTok
Muhammad Umar wanda ya kance ma’abocin dandalin TikTok dake amfani da suna Moherverh ya bawa Mutane mamaki tun bayan da…
Read More » -
Labaran Kannywood
Kalli hotuna da bidiyon Jarumi Ali Nuhu tare da Aisha Humaira lokacin da suka je Kasar London yawan shakatawa
Kamar yadda kuka sani yawancin Jaruman Masana’antar Kannywood Maza da Mata suna yawan ziyartar Kasashen waje domin, domin yawan bude…
Read More » -
Labaran Kannywood
Malam Aminu Saira ya bayyana wani al’amari akan Jaruma Laila ta shirin Labarina bayan tayi Aure
A cikin wata bidiyo da muka samu daga Tashar “NAGUDU Tv” dake kan manhajar Youtube, muji wani labari dangane da…
Read More » -
Labarai
Wata babbar Kotu a Kasar Batswana ta halarta Auren Jinsi daya wato Madigo da Luwadi
Wata Kotu dake Batswana wanda take daukaka kara ta tabbatar da hukuncin da ya halatta yin Madigo da kuma Luwadi…
Read More » -
Labaran Kannywood
Yadda wasu manya daga cikin Jaruman Kannywood Maza da Mata suka yi Gasar nuna Kawa a Jihar Gombe
Shahararrun jaruman Masana’antar Kannywood sun yi gasar nuna kawa a Jigar Gombe wanda suka gudanar da Bikin da suka yi…
Read More » -
Labaran Kannywood
Duk Masana’antar Kannywood bani da Uban Gida idan kuma akwai wanda ya koyamin Fim yayi magana, cewar Sulaiman Bosho
Ficaccan Jarumin Masana’antar Kannywood Sule Yahaya Hamma wanda kowa yafi sanin sa da Sulaiman Basho ya ya bayyana wani al’amari…
Read More »