Advertising
Advertising
Labarai

Duk namijin da zaiyi soyayya dani sai ya bukaci na bashi kaina domin yayi lalata dani, cewar wata budurwa

Kamar yadda kuka sani a wannan zamani da muke ciki ana wata iriyar soyayya tsakanin samari da ‘yan mata wanda dole sai mace ta nuna wasu halayayya tukunna namiji sai sota, wanda suka matan haka suke

Advertising

zakaga wani lokacin mace tana yiwa namiji soyayyar tsakani da Allah amma idan bata masa soyayyar zamani to bazai yarda tana son sa ba.

Haka suma matan idan namiji baya kusantar su da soyayyar zamani to zuwa wani lokacin ma sukan rabu domin domin sai tana masa kallon wanda bai waye ba, wanda kuma shi anasa bangaren yana sonta ne tsakani da Allah shi yasa baya kusantar ta da wata manufa.

To sai a yanzu kuma muka sani wani labarin akan wata budurwa inda take korafi akan cewa, duk wani namijin da zai yi soyayya da ita sai ya bukaci ya lalata mata rayuwa.

Advertising

Ga dai wallafar da tayi a shafinta na Instagram.

Salam malama ina WaniYa aiki please hide id don Allah malama ajama maza kunne Wlh
abun yayi yawa Zaki ga ka hadu da namiji kana son shi tsakanin da Allah but shi ba haka bane jikinka yake so Wai she kara jiya nahadu da Wani fa Ranar da munkahadu harda min wa’azi don Allah na rike mutuncina.

But next time dayaxo wrina wai yake chi min yanaso nayi kissing inshe kuma yaushe zanbashi time ina yana son muje hotel mu huta abun yaban mamaki kinga ranar da munka hadu Wlh yanata min.

Wa’axi duk naga ya burgine haka kuma Wani yana sona shima d same abu da yafaru nee Wlh abun yana ban mmk dana tambaya qawata VWlh haka tacemin itama
take fuskanta Wani friend in yayana yana sona wlh malamna
.

ranar da munka hadu yanatacemin bana Bashi time ina sainace ba haka bane ba munahaduwa bawai shi ba haka yake nufi ba yana son muje inda Zamuhuta nee wlh ranar nayita kuka kamar na mutu
don Allah amusu wa’axi abunyana min ciwo Wlh.

Wannan shine abin da budurwar ta wallafa a shafinta na sada zumunta Istagram akan duk namijin da zai yi soyayya da ita sai ya nemi ya lalata mata rayuwar ta, sannan kuma ta bukaci da adunga yi musu nasiha akan abubuwan da suke aikatawa.

Advertising

7 Comments

  1. Karki yadda da wani Dan banza ya cuceki idan yace zai rabu dake kice a sauka lapiya Allah zai kawo miki Wanda yadace dake domin koda kuwa kinada hadin kai saboda gudun kar ya rabu dake to kalu bale na gaba sai an zauna zaman aure zakuyi rayuwa babu yadda da aminci a cikin ta. Allah yakaremu ya kare mana imanin mu yabamu ikon kiyaye amana

  2. Shaawaraata agareki shine kiyi sure Don tun ana buqaatar baki amincewa zaaki hadu da Wanda Shima kece da kanki zaaki buqaace Shi. Allah ya mana zaabi Mai kyau.

  3. Subhanallahi wannan wace irin rayuwace haka muke ciki mai ciki da kalubale haka manyan duk da sanin girman laipin zina amma hakan ake dagewa wai Sai anyi.
    Ina mai baki shawara da ki dinga Kare kanki ta hanyar addua da kuma istikara akan koma menene aduniya. Kuma kema INA mai miki wasilci da jin tsoran Allah ta hanyar shiga wacce addini yazo da ita ba wacce muke sawa amatsayin wayewaba.
    Allah Sa mudace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button