Labaran Kannywood
Jarumar Fati Abdullahi wacce aka fi sani da Fati washa ta wallafa zafafan hotunan da suka ja hankulan masoyan ta

Ficacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, Fati Abdullahi wanda kowa yafi sanin ta da Fati washa, ta wallafa wasu zafafan hotuna wanda ta dauka a wannan lokacin a shafin ta na Instagrma.
Fati washa jaruma ce a masana’antar kannywood wacce tayi kaurin sunan da kowane mai kallon shirin fina-finan hausa ya santa, duba da taka rawar gani da jarumar tayi a masana’antar ta kannywood.
Jaruma Fati Abdullahi wato Fati washa ta jima tana wallafa zafafan hotunan ta a shafin nata na sada zumunta Instagram, inda a yau ma ta wallafa wasu sabbin hotunan ta shafin nata da suka dauki hankulan masoyanta.
Ga zafafan hotunan jarumar nan domin ku kalla.