Labarai

Yanzu-Yanzu: Wani sabon al’amari ya faru a kurkuku akan shari’ar Sheikh Abduljabbar da Gwamnatin Kano

Wani sabo al’amari ya faru a kurkuku akan shari’ar Sheikh Abduljabbar Kabara da Gwamnatin jihar Kano.

A cikin bidiyon da muka samo a tashar Kundin shahara dake kan manhajar Youtube, zakuji yadda ake cewa za’ayi zama da daya kashi na daya daga bakin honirabil barista Hashim hussain hashim fage.

A cikin bidiyon zakuni yadda aka tattauna akan shari’ar Sheikh Abduljabbar Kabara da Gwamnatin Kano.

Kamar yadda kuka sani a kwankin baya da suka gabata anyi tirka-tirka akan mukabalar Sheikh Abdulhabbar da malaman jihar Kano, wanda a karshen mukabalar aka yi nasara akan Abduljabbar.

Inda Abduljabbar yake fadin cewa wannan mukabalar da aka yi ba’a yita bisa ka’ida ba sabida yaga bashi da wata mafita, kuma bashi da hujjojin da zai bada.

Sai a yau kuma muka samo muku wata bidiyon akan shari’ar Sheikh Abduljabbar da Gwamnatin jihar Kano, kamar yadda zakuji abunuwan da aka tattauna a cikin bidiyon.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji yadda aka kare.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button