Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bayyanar hoton jaruma Hadiza gabon da wani matashi wanda ake zaton danta ne ya janyo mata cece-kuce

Kamar yadda kuka sani jarumar masana’antar kannywood Hadiza Aliyu wacce kuka fi sani da Hadiza gabon tana da wata ‘yar guda daya wanda kowa ya santa, wanda daga wannan ‘yar tata bata da wani Da ko ‘Yar.

Advertising

Sai kuma a yanzu mukaga jaruma Hadiza gabon ta wallafa wasu hotuna a shafinta na Instagram tare da wani matashin saurayi da wasu suke zaton dan tane, inda jama’a suka tofa albarkacin bakin su akan hotunan nasu.

Duba da yadda jaruman bata da wani Da ko ‘Yar face wannan ‘yan tata kwara data wanda a kwanakin baya ta wallafa hotunan yarin na murnar zagayowar ranar haihuwar ta.

Advertising

Duk da wasu suna zaton cewa, wannan yarinyar da take hannun jaruma Hadiza gabon ba ‘yar tace ta cikinta ba ‘yar riko ce wacce zatana kuka da ita.

Amma duk da haka yawancin mutane da masoyan jarumar sun tabbabatar da cewa wannan yarinyar ‘yar tace ta cikin halak malak.

Sannan kuma wannan al’amarin ya bawa masoyan jarumar mamaki duba da girman matashin saurayin wanda a kalla zai kai shekaru goma sha takwas 18.

Wanda kowa yasan jaruma Hadiza gabon bata jima da yin aure ba balle har ta haifi wannan yaron.

Ga hotunan domin ku kalla.

https://www.instagram.com/p/CVt4AX5ryGu/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button