Advertising
Advertising
Labarai

Budurwar data zagi malaman addini kuma tace suna zina da ‘yayan mutane ta wallafa bidiyo tana neman afuwa a gare su

Idan baku manta ba a kwanakin baya an sami wata budurwa data wallaaf wata bidiyo tana cin mutun cin malamai sabida sunce a dai auren duk wata mace ‘yar iska.

Advertising

Sai ita ma budurwar take cewa, ai wadannan malaman da suke cewa a dai na aurar mace ‘yar iska suna suna lalata ‘yayan wasu, ta maida wannan martanin ne cikin fushi.

Amma a yanzu budurwar ta sake wallafa wata bidiyo inda take bawa malamai hakuri akan wannan mummunar maganar data fada musu duba da yadda tayi jam’i ga duk malaman bata ware ba.

Al’amarin ya faru bayan bayyanar wata bidiyon malamin addini yana wa’azi wanda shafin Nishadi Zallah suka wallafa bidiyion a manhajar TikTok, inda aka ga malam Abdallah Gadon kaya bawa samari shawara akan aure.

Advertising

Inda yake fadin cewa: Kafin ka auri mace ya kamata ka tabbatar da cewa sai tayi jinin al’ada kafin a daura muku aure domin hakan yana kawo matsala, musammam ga ‘yan matan da ake yi musu zargin zinace-zinace.

Bayan budurwar ta wallafa bidiyon nata ta fadi wannan mummunar maganar ga malaman, sai ta fashimci cewa al’umma suna yiwa maganar tata mummunar fashimta.

Shine a yanzu ta sake wallafa wata bidiyon inda take neman afuwa a wajan malamai da kuma al’umma.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://youtu.be/zbQSQuHWfMo

Advertising

5 Comments

  1. To aidama bakinyi wannan maganar bane saboda Allah, a,a kawai dai kina kokarin boye barnarkine Kuma sai Allah yatona asirinki kika fada tayadda kowa zaifahimci jahilcinki.
    Kuma ko hakuri ma da kike badawa ai saboda tsoron abinda zaibiyo bayane bawai kinji tsoron Allah ba.
    Amma maganar gaskiya ko MUTUM jahiline yaji speech dinki yasan kuruciya da haukan jahilci ne yake Miki jagora.

  2. Allah sarki, dama duk dan Adam ajizine inbanda annabawan Allah, Kuma dama manzon Allah yace: mafi alkhairin mai kuskure shine Wanda yake yawan tuba, ya Allah ka gafartamuna🤲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button