Advertising
Advertising
Labarai

Ni kyakkyawace kuma ina san yin aure amma ban san dalilin da yasa samari suke tsoron yimin magana ba, inji Fatima Zahra

Wata budurwa wanda take bibiyar shafukan sada zumunta na dandalin Tweeter mai suna, Fatima Zahra, tayi wallafa wani bayani wanda ya girgiza jama’a da dama.

Advertising

A cikin jawabin bata ta bayyana cewa: Ni ba karamar yarinya bace amma ban san dalilin da yasa samari suke jin tsorona yimin magana ba, gashi kuma ina bukatar yin aure.

Bayan budurwar sai muna, Fatima Zahra, ta wallafa wannan jawabi nata nan take kuwa samari suka fara dandazo wajan yi mata magana domin gwada sa’ar su a kanta ko zasu dace.

A zaton da wasu mutanen suke Fatima Zahra ta wallafa wannan jawabi nata be domin ta janyo hankalin mazan da suke tsoron yiwa kyawawan mata magana, kamar yadda ita ma ta kasance kyakkyawa.

Advertising

Domin kuwa duk wata mace mai kyau ba kowane namiji ne yake iya musu magana ba balle kuma ya furta musu kalmar so, shi yasa wasu kyawawan matan sukan jima basuyi aure ba.

Sannan kuma duk wata mace mai kyau taba da kwarjini a idon namiji koda kuwa ya kasance shi din ma ba baya ba, domin akan sami mazan da suke raina kansu wajan yiwa kyakkyawar mace magana dalilin sunaga basu kai ba.

Amma wani lokacin duk wata mace mai kyau da sosai tacika walakanta maza ba kamar yadda sauran mata suke wanda kuma kyawun nasu bai kai suyi wannan wulakancin ba.

Duk wata mace mai kyau tana bukatar maza suna kulata domin kar ana ganinta da girman ka ko iyawa ko kuma wani abu daban, shi yasa zakuga yawancin kyawawan mata masu arziki ne suke aurar su, sabida wadanda basu da wannan arzikin basa iya yiwa matan magana.

Shi yasa zakuji ana cewa kyakkyawar mace sai mai arziki dalili kuwa shine ana ganin kamar sai mai arziki ne zai iya aurar kyakkyawa, talaka kuwa bazai iya ba.

Ga hotunan kyakkyawar budurwar nan domin ku kalla.

Advertising

10 Comments

  1. Gaskiya ne dole kesa samari kosunaso suyimiki magana sukasa kinayimusu kwarjinine saboda ke keakeawa ce sosai kuma da alama kin tsare kanki daga yawan kulawa da maza wato kamun Kai gaskiya kin burgeni sosai dazansamu mace irinki gaskiya da nayi saa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button