Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanz-Yanzu: Sabuwar bidiyon jaruma Maryam Yahaya tana rawa a TikTok ya bawa masoyanta mamaki

Kamar tadda kuka sani bayan jarumar Maryam Yahaya ta sami sauki daga rashin lafiyar dake damunta a kwanakin baya, sai kuma a yanzu take wallafa wasu bidiyoyi tana ma godiya ga Allah.

Advertising

Tabbas duk wanda yasan jarumar Maryam Yahaya a kwanakin baya kafin wannan jinya ta kamata yasan kyakkyawace kuma tana da duk wani abu da ‘yar mace take da shi.

Amma a lokacin da da take tsaka da wannan rashin lafiyar jarumar ta rame sosai sannan komai nata yaja baya kama daga kyawunta diri na surar jikinta, har ma wasu daga cikin masoyanta suke tausaya mata kan halin data shiga.

Amma a yanzu alhamdulillah jarumar ta sami sauki sannan kuma duk wani abu daya danganci surar jikinta ya fara dawowa, har ma jarumar take wallafa sabbin bidiyoyi a shafinta na TikTok, domin jama’a su tabbatar da hakan.

Advertising

Wanda a yau ma muka sami wata sabuwar wallafa da jarumar tayi a shafinta na TikTok, inda ta bayyana a cikin wata bidiyo tana bin waken da yake nuna cewa har yanzu tana mika godiyarta ga Allah da yabata lafiya.

Danna shudin link din kasa domin ka kalli bidiyon.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://vm.tiktok.com/ZM8HG9UGB/

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button