Advertising
Advertising
Labarai

Dama ni musulma ce kuma ‘yar kasar Saudia Sallah ce kawai bana yi, cewar jarumar BBNaija Giftypowers

Jarumar BBNaija mai suna Gitfypowers ta wallafa wani dan takai caccan bayani a shafin ta na sada zumunta Instagram wanda har mabiyanta suka tofa albarkacin bakin su.

Advertising

Jarumar tace, Dama ni musulma ce kuma ‘yar asalin kasar Saudiyya kawai Sallah ce ban yi, inda har ta wallafa wasu hotunan tana sanye da hijabi wanda hakan yabawa mabiyanta mamaki.

Jarumar Gitfypowers ta bawa mabiyanta mamaki a lokacin dat wallafa wannan hoton nata wanda take sanye da hijabi, sannan kuma ta bayyanawa mabiyan nata cewa dama ita musulma ce kawai dai Sallah ce bata yi.

Advertising

Jarumar tace ta sanya hijabin ne sabida ita ‘yar asalin kasar Saudiyya ce amma kuma ba’a tilasta mata sanya hijabin ba.

Sannan kuma jarumar tasha cokaci daga wajan mabiyan nata akan wadannan hotunan data wallafa tare da jawabin data yi, amma ita ma ta maida musu da martanin dai dai da abin da suka fada mata, kamar yadda zakugai a kasa.

https://www.instagram.com/p/CVvj3oULG8G/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button