Labarai

Jami’an tsaro sun kama wani mutumi da yake nunawa ‘yam mata al’aurar sa a gaban jama’a

Kamar yadda shafin BBC Hausa suka wallafa wani labari mai cike da mamaki da kuma ban dariya akan wani mutumi da yake nunawa ‘yam mata al’aurar sa a fili.

Jam’an tsaro dake jigar Kano sun kama wani mutumi da yake nunwa ‘yam mata al’aurar sa a fili sannan kuma idan yaga maza sun iso inda yake sai ga gudu.

Jam’an tsaron sun bayyanawa BBC Hausa cewa, sun jima suna kokarin kama mutumin mai suna Sani Saleh bayan ‘yam mata da yawa sun yi ta kaiwa karar sa wajan jami’an tsaron akan yana nuna musu al’aurar sa.

A duk lokacin da mutumin yaga ‘yam mata sai cire wandan sa yaje har gaban su yana nuna musu al’aurar sa amma da yaga maza sun nufo inda yake sa ya gudu.

A wani bincike da aka gudanar akan mutumin wasu sun bayyana cewa rashin mutunci ne yasa yake aikata wannan mummunan halin nasa, inda wasu kuma suka ce rashin lafiya ce take damun sa, amma maganar da aka fi gaskatawa ita ce bashi da cikekkiyar lafiya.

Bayan jami’an tsaron sun kama mutumin ana masa tambayoyi sai yake cewa, shi ba mahaukaci bane kawai sha’awa ce take damun sa shi yasa yake aikata haka.

To muna rokon Allah ya shiryi wannan mutumi sanann kuma Allah ya bashi kudin da zai yi aure domin ya sami sauki akan wannan matsananciyar sha’awar tasa, domin kuwa wata rana za’a iya wayar gari wani ya illata shi akan wannan sha’awar tasa domin zai ita nunawa matar wani al’aurar tasa.

4 Comments

  1. Pretty great post. I just stumbled upon your blog and wanted to mention that I’ve truly loved surfing around your blog posts. In any case I抣l be subscribing on your rss feed and I am hoping you write again very soon!

  2. Greetings! I know this is somewhat off topic but I was wondering if you knew where I could get a captcha plugin for my comment form? I’m using the same blog platform as yours and I’m having problems finding one? Thanks a lot!

  3. I was recommended this web site via my cousin. I’m not positive whether this publish is written by way of him as no one else recognize such distinctive approximately my difficulty. You are wonderful! Thank you!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button