Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Matar jarumi Adam a zango ta haihu/Kotu ta garkame matashin daya zagi Gwamnan jihar Kano da ahalin sa

Biyo bayan wata bidiyo ta jan hankali da wata jaruma mai suna Nafisa Ishak ta wallafa a dandalin TikTok tana magana akan rashin dacewar rawa da kananan kaya da Mama Daso take yi a dandalin TikTok a daren jiya, jarumar ta bawa Mama Daso gakuri cikin tattausa lafazi.

Advertising

Tun bayan da jaruma Nafisa ta wallafa bidiyon jan hankalin ga Mama Daso take samin korafin rashin dacewa tayin data yi mata magana a matsayin wacce take sama da ita ko kuma muce ta haife ta, yayin da wasu kuma suke bata goyon baya.

Mun tuntubi Yakubun Producer mai kamfanin Gwammaja Intertaiment domin jin yadda al’amarin ya kasance har ta kai ga anyi sulhu, sannan kuma jaruma Nafisa ta fito ta bawa Mama Daso hakuri, kamar yadda zakugani a cikin biidyon.

Sannan kuma mun sami labarin cewa: Matar jarumin Kannywood kuma mawaki Adam a zango ta haihu, kamar yadda shima zakuji lavarin a cikin bidiyon.

Advertising

Haka kuma akwai wasu labarai na jan hankali a cikin bisiyon wanda tashar, Tsakar gida, dake kan manhajar Youtube ta wallafa.

Fa bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken labarin.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button