Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruma Momee gombe ta wallafa sabbin hotunan da mabiyanta sukayi munanan maganganu tare da cece-kuce a kai

Kamar yadda kuka sani jaruman masana’antar kannywood mata sukan wallafa zafafan hotunan su a shafin sada zumunta na Istagram, wanda masoyansu suke bayawa wasu daga ciki kuma su fadi sabanin haka.

Advertising

A yau kuma mun sami wani labari akan jarumar masana’antar kannywood Maimuna Abubakar wacce aka fi sani da Mome gombe, ta wallafa wasu sabbin hotuna a shafin na Instagram daya janyo mata cece-kuce.

Momee gombe tayi shahara wajan wallafa zafafan hotunan ta a shafin ta na sada zumunta Instagram wanda a yanzu ba kowace jaruma ce ta kaita wallafa sabbin hotuna a shafin Istagram ba.

To bayan jarumar ta wallafa wadannan sabbin hotunan nata sai aka sami wasu daga cikin mabiyanta da suka yiwa jarumar martani da fadin wasu maganganu na daban game da hotunan nata, kamar yadda zaku gani a kasa.

Advertising

Ga sabbin hotunan da jarumar ta wallafa nan domin ku kalla, sannan kuma a kasan hotunan zakuga cece-kucen da wasu mabiyan nata suka mata a kan hotunan data wallafa.

Ga cece-kucen da mabiyan nata sukayi akan sabbin hotunan da jaruma Momee gombe ta wallafa a shafin nata na Instagram.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button