Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

SANDA SEASON 1 EPISODE 7

Kamar yadda kuka sani shirin fim din sanda shiri ne mai dogon zango wanda yake zuwa muku a duk sati kamr yadda sauran fina-finai masu dogon zango suke haska muku.

Advertising

Fim din sanda yana dauke da tsakwakiya mai tarin yawa a cikin duba da yadda fim din yazo da salo kamar na daban ci, domin ana nuna zarra da fin karfi a cikin shirin fim din.

Jarumin shirin fim din Sanda wanda ya bayyana a ‘yan kwanakin nan wanda daukakar sa ta kai ga har jama’a sun karfe shi hannu biyu, duba da yadda yake al’amuran sa cikin tsari da kuma nishadintar da jama’a.

Idan bazaku manta ba a wancan makon da yagata an tsaya da shirin fim Sanda a Zango na daya 1 fita ta 6 wato Season 1 Episode 6.

Advertising

To a wannan makon kuma zasu cigaba da haska shirin nasu akan Zango na data 1 fita bakwai wato Season 1 Episode 7.

Ga shirin nan domin ku kalla: SANDA SEASON 1 EPISODE 7.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button