Advertising
Advertising
Labarai

Sheshin malamin addinin musulinci, Mufti Isma’il Menk, ya wallafa wani hotonsa da jama’a sukayi cece-kuce a kai

Shahararran malamin addinin musulinci wanda kuka sani wato, Mufti Isma’il Menk, ya janyo cece-kuce kan wasu sabbin hotunan sa daya wallafa sanye da babbar riga da kuma hula.

Advertising

Shafin Northern_Hibiscuss sun wallafa hoton sheshin malamin inda aka ga malamin sanye da dinkin babbar riga sannan kuma ya sanya hula a kansa.

Bayan shafin na Northern_Hibiscucss sun wallafa hoton malamin nan take jama’a suka fara tofa albarkacin bakin su game da wannan hoton malamin, wanda ba mowane ya saba ganin malamin yana irin wannan shigar ba.

Ga kadan daga cikin jama’ar da suka fota albarkacin bakin su kan wannan hoton malamin.

Advertising

Mutum na farko yace: Da jallabiyar sa ma matan arewa sun mace bare yaci baban riga da zanna bukar?
Kun tuna kwanaki wata har an saka rana tayi cancelling ita se mufti? Har yazo page din mu ya bata hakuri.

Wani ya kara da cewa: yanzu za ku fara ganin shi a gaban hausa novel a kasuwar rimi.
Novelists would write
Ga Fari ga kasumba ga iya kira’a mahaddacin kur’ani asali jikan larabawa ne. Ga iya lafazi hanci kamar biro hakwara kamar madara.

sadia_nas ta yi martani: Na yi crushing kan mutumin nan, har dai na hakura da yanzu shi ne Uban ‘ya’ya na “
Rushewar benen Ikoyi: Yawan mamata ya kai 20, ana kokarin ceto wasu a cikin ginin.

zinariyah_spa ta ce: Masha Allah. Abincin wani gubar wani duk namiji mai gashi a fuska haka ba dani ba.

wadannan sune kadan daga cikin wanda suka tofa albarkacin bakin su akan hoton Sheshin malamin.

Ga hoton nasa nan domin ku kalla.

Advertising

4 Comments

  1. Thanks for the good writeup. It actually used to be a entertainment account it. Glance complex to more delivered agreeable from you! By the way, how could we communicate?

  2. I’m not sure why but this site is loading incredibly slow for me. Is anyone else having this issue or is it a problem on my end? I’ll check back later on and see if the problem still exists.

  3. Thanks for revealing your ideas. I might also like to mention that video games have been ever evolving. Modern technology and revolutions have aided create authentic and enjoyable games. These kind of entertainment video games were not that sensible when the concept was first of all being tried. Just like other styles of technologies, video games also have had to advance by way of many decades. This is testimony towards the fast growth and development of video games.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button