Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masha Allah: Jaruma Nafisa Abdullahi ta kaddamar ta sabon kamfaninta na saida kayayyakin gyaran jiki ga mata

Shahararriyar jarumar masana’antar kannywood wanda a yanzu take tashe a cikin shirin nan mai dogon zango LABARINA wato Nafisa Abdullahi, ta bude wani sabon kamfanin sai da kayayyakin mata na gyaran jiki mai suna, Nafcosmetics.

Advertising

Jarumar ya bode sabon amfanin ne domin sayar da mayukan gyaran jiki na mata, sannan kuma jarumai celebrities da mutane da dama sun halarci kamfanin nata.

Sannan kuma biyar ficaccan jarumin kannywood Ali nuhu wanda ake masa lakabi da sarkin kannywood wato Fatima Ali nuhu, ta kai ziyararta wannan sabon kamfanin na jaruma Nafisa Abdullahi.

Jaruma Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa: Wannan shine babban burinta kuma tayi farin ciki da hakan kamar yadda 360Hausa suka ruwaito.

Advertising

Bayan haka jarumar Nafisa Abdullahi ta hada wani Party a wannan sabon kamfanin nata domin nuna murna da farin ciki na bude sabon kamfanin nata, wanda manyan mutane da masu arziki suka halarci wajan.

Jarumar ta wallafa wasu zafafan hotuna tare da jama’a da kuma kayayyakin da take sayarwa a cikin wannan sabon kamfanin nata kamar yadda zakugani a kasa.

Ga bidiyon jarumar tana tallar kayayyakin nata.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button