Advertising
Advertising
Labarai

Matar data wulakanta kudi ta share hanci da shi yanzu ta shiga tashin hankali

Wata baiwar Allah ta aikata abin da yadawo yana damun ta, inda ta dauki kudin da yafi kowanne kudi daraja a Nageriya dubu daya 1 ta face majina da ita.

Advertising

Hakika wulakanta kudi mummunan abu ne domin kuwa rigumar nan da ake a duniya ta fadi tashi mafi akasari anayi ne domin kudi.

Sai dai wadan su mutanen suna yin aiyuka ne da ban su sami kudi ba, sai dan kawai su cigaba da rike wani matsayi da suka kai har wani yazo ya sha gaban su.

Wato sunayin aiyukan ne da jajircewa domin su sami irin abin da bature yake kira da, LEGACY.

Advertising

Misali yanzu daga cikin wasu manyan mawaka na kasar Amurka kamar Eminem da kuma tsohon jarumi na Hollywood wato Jakican da ire-iren su.

Suna cigaba da fafutukar fitar da sabbin aiyuka ne ba wai akan su sami kudi ba, suna yin hakan ne domin ribatar waccan abu da muka fada wato, LEGACY.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken labari akan matar da ta wulakanta kudin amma daga baya abin yake damun ta.

Kalli bidiyon kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button