Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Darakta Aminu Saira ya bayyana gaskiyar al’amari akan mutuwar Mahmud a cikin shirin Labarina

Kamar yadda kuka sani a shirin Labarina a wannan satin cakwakiyar sa ta kare ne a lokacin da Mahmud ya mutu baya ga haka Sumayya tayi batan dabo, an nemeta sama da kasa an rasa ta har ma ake tunanin ko sace ta aka yi.

Advertising

To shine jama’a masu kallon shirin suke bukata a tabbatar musu da mutuwar Mahmud da gaske ne ko kuma dai mafarki ne, domin ba’a taba irin wannan mafarkin a cikin shirin Labarina ba.

Wanda har yanzu jama’a suna dakon mai zai faru a shirin Labarina zango na gaba Mahmud ya mutu ne da gaske ko kuma mafarki ne kamar yadda sauran jama’a suke tunani a kai.

Amma anyi shira da ficaccan Daraktan shirin na Labarina wato Amimu Saira domin jin gaskiyar al’amari game da mutuwar Mahmud a shirin na Labarina.

Advertising

Inda Darakta Aminu Saira yayi cikekken bayani akan wannan tambaya da aka masan kan mutuwar Mahmud a shirin na Labarina, kamar yadda zakuji cikekken bayani a cikin bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button