Labaran Kannywood

Jaruma Rahama Sadau ta sami ta sami karin girma daga kamfanin shirya fina-finai na kudancin Nageriya

Ficacciyar jarumar masana’antar kannywood da Nallywood Rahama Sadau ta sami lambar girmamawa daga kamfanin shirya fina-finain kudancin Nageriya.

Kamar tadda suka sani jaruma Rahama Sadau ta dima tana daukar lambobin yabo a masana’antar shirya fina-finai ta kannywood, wanda a wannan lokacin kuma ta koma kudancin Nageriya dayin yin harkokin ta.

A yau ne jarumar ta wallafa wasu hotuna na shafin ta na sada zumunta Instagram inda a cikin hotunan mukaga sakon lambar girmamawa da kamfanin “Netflix” suka mata.

Ga kadan daga cikin sakon da suka turowa jaruma Rahama Sadau kan wannan karin girman da suka mata.

Dear Rahama Sadau,What a magical moment you’ve helped
us create this week, one that we hope
will live in the hearts of our Netflix fansfor years to come! We really couldn’t have done it without you.

Sannan kuma ga hotunan domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button