Labaran Kannywood
Jarumar kannywood sadiya haruna mai maganin mata ta tonawa kanta asiri a daren jiya
Sadiya Haruna fitacciyar mai sai da maganin mata kuma jaruma a masana’antar kannywood ta tonawa kanta asiri a daren jiya a game da wani abu da take wanda ba kowa ne ya saniba.
Advertising
Fitacciyar mai saida maganin matan tayi suna wajen nuna wa mata yadda zasu tsaftace jikin su sabida mazajen su, haka kuma tana daya daga cikin mata masu surutu a kafar sada zumunta.
Jarumar ta wallafa wani Bidiyo a shafin ta wanda take tonawa kanta asiri akan abin da take, Sai dai jarumar ta rufe wajen tofa albarkacin baki wata “Comments” wadda dunbin mabiyan ta ke son tofa albarkacin bakin su a game da wannan abu.
zaku iya kallon Bidiyon donawa kanta a siri a kasan wannan rubutun.
Advertising
Advertising
I love you