Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Furodusa kuma Darakta na Kannywood Abubakar mai Shadda zai Angwance da jaruma Ai’sha Aliyu Tsamiya

Furodusa kuna Darakta na Kannywood Abubakar mai Shadda zai Angwance da jaruma Ai'sha Aliyu Tsamiya

Kamar yadda kuka sani wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood sukan auri junan su, wanda hakan ya samo asali ne tun farko-farkon kafa masana’antar wanda wasu daga cikin su a yanzu suna da ‘yaya.

Advertising

To a yau ma dai mun sami wani labari inda ake ta rade-raden cewa, ficaccan Daraktan kuma Furodusa na kannywood Abubakar Bashir mai Shadda zai Angwance da jaruma Ai’sha Aliyu Tsamiya.

Kamar yadda muka sami labarin daga shafin “Labaran Kannywood” dake kan dandalin sada zumunta na Twitter, inda suka wallafa balarin kamar haka.

Mun samu jitajitar cewa a ranar Juma’ar nan
mai zuwa jaruma AISHA TSAMIYA zata
amarcem Kuma angon nata babban mutum ne.
Haka zalika Babban Producer ABUBAKAR
BASHIR MAISHADA shima munji zai angonce a
watan Maris mai kamawa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button