Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruman kannywood 20 da suka fi talauci cikin wadan da suka dade a masana’antar

Jaruman kannywood 20 da suka fi talauci cikin wadan da suka dade a masana'antar

Kamar yadda kuka sani dai masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood tana da jarumai Maza da Mata wadan da ake shirin fim din da su, wanda a yanzu wasu daga cikin su sun zama masu arziki wasu kuma suna dan samin kudi dai-dai gwargwado.

Advertising

To a yau ne dai muka sami wata bidiyo wanda tashar “Gaskiya24 Tv” dake kan manhajar Youtube ta wallafa, inda suka jero jaruman masana’antar kannywood wanda suka fi talauci.

A cikin zaku ga yadda aka jero jaruman da suka fi talauci daya bayan daya ana bayani aka su.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kusan jaruman da suka talauci a masana’antar shirya fina-finai ta kannywood.

Advertising

Ga bidiyon nan a aka domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button