Labaran Kannywood

Baba Dan Audu na shirin Labarina ya bayyana dalilin da yasa yake rashin mutunci a cikin shirin na Labarina

Jarumi Rabiu Rikadawa wanda aka fi danin sa da Baba Dan Audu a cikin shirin Labarina mai dogon zango ya bayyana dalilin da yasa rashin mutunci da rashin kunya a cikin shirin Labarina.

A shirar da aka yi da Baba Dan Audu yayi cikekken bayani tare da karin haske akan abubuwan da yake na rashin dacewa a shirin Labarina, wanda a yanzu haka jama’a sun sako Baba dan Audu a gaba dalilin wannan abu da yake.

A cikin shirar da akayi da shi ya bayyana cewa, duk wanda ya tsinci kan sa a irin halin da Baba Dan Audu ya tsainci kan sa to tabbas zai yi fashi da makami, amma sabida Baba Dan Audu yana da imani bai yi wannan ba sai dai zamba cikin aminci.

Baba Dan Audu ya bayyana abubuwa da dama a shirar da akayi da shi akan kallon da wasu mutanen suke masa game da abubuwan da yake aikatawa marasa kyau a cikin shirin Labarina.

Domin kuji cikekken bayani daga bakin jarumi Baba Dan Audu sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button