Advertising
Advertising
Labarai

Da kazantar masu Maulidi gara kazantar masu Luwadi Sheikh Anas Taufiq yayi karin bayani kan furucin sa

A wannan satin da yagata malaman Izala da malaman Darika suna maganganu tare da cece-kuce akan wata magana da Sheikh Anas Taufiq Ghana ya fadi cewa, gara kazantar masu Luwadi da kazantar masu Maulidi wanda nan da nan jama’a suka fara masa raddi.

Advertising

Hakan ya faru ne a lokacin da malaman Izala suke sassauta ra’ayin kin Maulidi da suke fama da shi a cikin malaman akwai irin su, Nuru Khalid, Dr Ahmad Buk, inda sukayi kira da a sassauta kiyayyar da akewa masu Maulidi.

Domin malaman suna tunanin hakan zai iya kai ga mutum kin Annabi Muhammad (S.A.W), inda a kokarin nuna illar Maulidi da kuma haramta shi da Sheikh Anas Taufiq yake nan da nan furucin nasa ya janyo cece-kuce.

Amma a lokacin da malamin yaji ana ta cece-kucen akan wannan magana da yayi, sai malamin ya bayyana inda yake bayani domin ya fashimtar da al’umma wadanda basu fashimci abin da yake nufi ba.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayani.

Advertising

3 Comments

 1. Wannan anas daga jin magananshi akwai mannin hauka
  Da son rai tunda tun farko ya nuna kanshi a inda ya fadi kalmar halara correctly kuma ya sake ɓatata da kiranta harama
  Kuma batun tuba ma dun chikin akidun duniya babu kamar masu yin maulidi don akwai istigifari a cikin wazifarsu wanda a kullum sai sun yishi
  Kuma ma yan izalan ma dukkansu yan maulidi ne kafin zuwan izala gashi kuma sun bar maulidi sun shiga izala
  Ka gani anan fadan dan bidi’a baya tuba Karya ne su dei yan izala sune basu tuba tunda basu karantar da a yawaita istigifari
  Sai dai su zagi masu yawaita istigifari ɗin
  Allah ka tsaremu daga sharrin masu raba kan mutane

 2. Dan Allah idan ba baqin jahili ba wazai saurari wannan mutumin, yanzun Ayar alqur’ani ya kafa hujja da ko hadisi ?, Allah ya tasheka da mabiyan naka a cikin ‘yan luwadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button