Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

LABARAI SEASON 4 EPISODE 6

Shairn film din Labarina season 4 episode 6 na kamfanin Sera movies, wanda mallakin Darakta Aminu Saira ne.

Advertising

Tabbas Masu kallo sun shiga rudani a na satin daya gabata Sabida ganin mutuwar Mahmud, wannan dalili yasa yan kallo suka fara yiwa Darakta aminu saira tambayoyi a game da mutuwar Mahmud.

Daraktan ya basu amsa da cewa, Shi Film mai dogon zango ya gaji haka ba lalai bane ace Mahmud ya mutu ba, Amma dai bazan fadi abin da zai faru ba sabida inna fada ya zama ba Film ba.

Yau muna dauke da na wannan satin zaku iya kallon sa kasan wannan rubutun.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button