Advertising
Advertising
Uncategory

Gaskiya ta bayyana akan daukar hoton Sheikh Isah Ali Pantami yayi da jaruma Hadiza gabon

Kamar yadda kuka sani a kwanakin baya da suka gabata labarai sunyi ta yawo a kafafan sada zumunta akan maganar auren jaruma Hadiza gabon da Sheikh Isah Ali Pantami.

Advertising

Bayan wannan labarin nasu ya kwanta sai kuma yanzu muka sami wasu hotunan bogi da aka wallafa a kafafan sada zumunta, musammam ma a kafar Facebook da kuma Instagram inda aka sami wani ya wallafa hotunan jaruma Hadiza gabon da Sheikh Isah Ali Pantami amma na bogi, ga hotunan kamar haka.

Wannan hoton da aka wallafa na Sheikh Isah Ali Pantami da jaruma Hadiza gabon ba hoton gaskiya bane, domin a binciken da aka yi an gano gaskiyar al’amari akan hoton, ga yadda ainashin hoton yake.

Advertising

Wannan shine asalin hoton Sheikh Isah Ali Pantami da wani mutumi amma sai aka dauke mutumin inda akayi amfani da hoton jaruma Hadiza gabon aka maye wajan mutumin da ita, hakan yasa wasu suke ganin kamar da gaske ne tare aka dauke su a hoton.

Wannan shine hoton jarumar da akayi amfani da shi wajan jerasu da Sheikn Isah Ali Pantami wanda jama’a suke tumanin tare aka dauke su a hoton.

Advertising

7 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button