Advertising
Advertising
Uncategory

Jawabin yar marigayi Sheikh jafar yasa mutane zubar da hawaye.

Wani gagarim taron adini da aka gudanar a jihar kano a farkon makon nan inda aka bawa diyar Sheikh malan jafar shugabar mata ta kungiyar izalatul Bidi’a Wa’ikamatulsunna ta jihar kano.

Advertising

Diyar marigayi Sheikh Ja’afar itace wacce aka nada yar gidan marigayi Malam Jafar din, ta yi wani jawabi mai sosa rai wanda shaidun gani da ido suka ce, Jawabin nata har sai da yasaka wasu daga cikin mutanan da sukaje taron zubar da hawaye.

Zaku iya kallon wannan Bidiyon ta hanyar dannan wannan Link din.

https://mtouch.facebook.com/watch/live/?ref=watch_permalink&v=677667289873832&_rdr

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button