Labaran Kannywood

Tirkashi: Wani al’amari ya bayyana akan wasu jaruman kannywood wanda suka sauya kamanni bayan wasu shekaru

kamar yadda kuka sani kannywood masana’anta ce wanda take shirya fina-finan hausa wanda yanzu masana’antar tafi shirya fina-finai masu dogon zango, duba da yadda jama’a suka fi rankaya kan shirin.

Masana’antar kannywood tana dauke da jarumai Maza da Mata wanda ake sanya su a shirin fina-finan inda wasu daga cikin jaruman tsafaffine wasu kuma sabbin zuwa be.

Da yawa daga cikin jaruman kannywood musamman Mata sun fi shiga harkar fina-finan suna kan kuruciyar su amma daga baya sai suyi girman da jama’a zasuna mamkin su, idan kukayi duba da jaruman kannywood Mata wanda ake harkar fim din dasu a a yanzu yawancin su ba manya bane yarane masu matsakaitan shekaru.

wanda wasu daga cikin su ma sai da suka fara harkar fim a masana’antar kannywood sannan suka cika ‘yam mata wanda a yanzu ake mamakin girman da sukayi.

A yau kuma mun sami wani faifai bidiyo daga tashar Gaskiya24 Tv wanda tashar tana kan manhajar Youtube, a cikin bidiyon sunga sun wallafa hotunan wasu daga cikin jaruman kannywood Mata wanda suka sauya kamanni bayan wasu shekaru da suka wuce.

A cikin bidiyon zakuga yadda aka jero jaruman daya bayan daya tare da hotunan su.

Ga bidiyon domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button