Advertising
Advertising
Labarai

Ga ‘yam matan da suke yada alfasha da iskanci a dandanlin TikTok ku saurari wannan jawabi domin gujewa shiga hallaka

Ga duk wanda yasan dandalin TikTok wanda a yanzu yake neman zama wajan lalacewar rayuwar mutane musamman ‘yam matan wannan zamani, domin suna wallafa bidyon da bata kamata ba a ciki.

Advertising

Dandalin TikTok ya zama wajan shagalcewwr ‘yam mata a yanzu haka wasu daga cikin ‘yam matan babban burinsu shine su mallaki wayar da zasu hau dandanlin TikTok nunawa duniya kansu da abunuwan da suke aikatawa.

Malamai da yawa sunyi fadakar wa akan masu amfani da wannan dandalin na TikTok sabida ana yada alfasha a ciki ‘yam mata suna bayyana a cikin sa suna rawa da waka tare da bayyana surar jikin su, domin suna sanya matsatstsun kaya wanda suke bayyana surar jikin su.

To a yau ma dai wani Malamin addinin Musulunci mai suna Sheikh Adam Abdalla yayi wa’azi akan mutanen da suke amfani da wannan dandalin na TikTok suna abubuwan da basu dace ba.

Advertising

Wanda abin da suke yakan iya kai su ga halaka musamman ma ‘yam mata domin sunfi maza yawan amfani da wannan dandalin na TikTok, wanda har ma suke akwai wata mace da take cewa ai dandalin TikTok na mata ne ba maza ba.

To indan kun fashinci maganarta wato tana nufin maza bazasu na abubuwan jan hankali wanda ako da yashe dandalin zai na samin dunbin jama’a na, domin wasu suna shiga dandalin ne domin ku kalli ‘yam matan da suke fidda tsiraicin su suna rawa da waka.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji wa’azin da Malamin yake akan masu amfani da wannan dandalin na TikTok.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button