Advertising
Advertising
Labarai

Sai bayan dana aureta na gano ashe Nono daya gareta iyayan matata sun yaudare ni, cewar mijin daya auri mata mai Nono daya

A yau ne muka sami wani labari mai cike da abin mamaki labarin mun same shine a cikin wata bidiyo wanda Tashar, Tsakar gida, ta wallafa akan wasu ma’aurata wato miji da mata, wanda mijin yake korafi bayan ya auri matar dalilin wani abu a jikinta ya bayyana wanda bai san da shi ba.

Advertising

Mijin matar ya bayyana cewa, mahaifan matar sa sun yaudare shi sabida basu sanar da shi halin da ‘yar su take ciki ba amma suka aura masa ita a haka, sai bayan auren nasu ya gane abin da ‘yar tasu take dauke da shi.

Iyayan matar tasa basu sanar da shi cewa ‘yar tana da larura a jikinta ba domin kuwa Nono daya gareta amma suka kasa sanar da mijin ‘yar tasu har sai da sukayi aure sannan ya gano da kan sa.

Bayan auren nasu ne mutumin ya gane cewa matar sa tana dauke da larurar Nono daya inda yaji takaicin abin da matar tasa ta masa, domin bata sanar da shi cewa tana da Nono daya ba tun kafin suyi aure balle yasan yadda zai billowa al’amarin.

Advertising

Sannan kuma ya bayyana cewa: Tun lokacin da sukayi auten ya gane matar sa Nono daya gareta tun daga nan baya sha’awar komai game da aure domin yayi mamakin abin da ya gani a jikin matar tasa bai taba tunanin haka take ba.

Domin kuji cikekken bayani game da wannan labarin mutumin daya auri mace mai Nono daya sai ku kalli bidiyon dake kada.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

10 Comments

  1. Wlh Banga abin aibantawa anan ba,ai na aureta ne don , addinin, kyan hali da tarbiya , Kona sameta bata da nono aiba ita tayi kantaba haka Allah ya yayita saboda haka Ina son Kayana hakan.harma mu rufawa kanmu asiri ba wanda zai sani, nawa ra’ayi kena

    1. Malam abin takaichin shine; me yasa basu sanar da shi ba tun lokachin yazo neman auren nata? May ba da sun sanar da shi da kila ya yarda ya sure ta amma wannan har a musulunchi ma an yaudaran shi

  2. Malam maganar gaskiya ta yaudareshi tunda ba bayan aurenta abun yafaru ba balle ace kaddara ce kuma zata iya yuwa sanda yake zuwa zance tana saka wani abu me Kama da ko lemu kowani Abu a maimakon cikon wurin da ba dayan nonon kaga bazai saniba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button