Advertising
Advertising
Labarai

An bayyana manya manyan abubuwa guda (61) da suke haddasa mutuwar aure a wannan zamani, Allah ya tsare

Abubuwa guda sittin da daya (61) wanda suke kawo mutuwar aure, daga Malam Aminu Ibrashim Daurawa.

Advertising

Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani rayuwar Aure anginata ne akan nutsuwa da soyayya da kuma tausayi a tsakanin Miji da Matarsa tare da fashimtar juna da mutuntawa da kyakkyawan zama, to a haka ne Miji da Mata zasu yi rayuwa mai tsawo.

Ba tate da wani ya shiga hakkin wani ba wannan yasa haidan yake kai kawo da zirga-zirga da kulle-kulle wajan lalata harkar aure, sabida yasan idan aure ya lalace to komai ma zai iya lalacewa.

Don haka aka bayyana wasu dalilai guda sittin da daya (61) wanda ake tunanin suke suke kawo mutuwar aure.

Advertising

Ga dalilan kamar haka.

 1. Al-Adu
 2. Rashin Ilimin Zamantakewar Aure
 3. Rashin Zabin Matar Kirki Ta Gari
 4. Auren Babu Soyayya Daga Miji K0 1
 5. Gaggawar Yin Aure Batare Da MutL
  Shirya Ba
 6. Banbancin Ilimi
 7. Rashin Binciken Halin Miji Kafin Au
 8. Rashin Binciken Halin Mata Kafin A
 9. Matsalar Iyayen Miji
 10. Matsalar Iyayen Mata
 11. Matsalar Dangin Miji
 12. Matsalar Dangin Mace
 13. Rashin Tsafta
 14. Rashin Iya Kwalliya
 15. Rashin Iya Magana
 16. Rashin Ciyarwa
 17. Rashin Iya Kwanciyar Aure
 18. Rashin Adalci
 19. Goyon Kaka (Yar Shagwaba)
 20. Auren Kisa Wuta
 21. Zaman Gidan Haya
 22. Ruwan Ido Wajen Neman Aure
 23. Auren Bariki
 24. Auren Mace Don Kudinta
 25. Auren Dole
 26. Matsalar Talauci
 27. Matsalar Qawaye
 28. Zafin Kishi
 29. Rashin Haihuwa
 30. Rashin Ladabi
 31. Rashin Kunya
 32. Shaye-Shayen Kayan Maye
 33. Qannen Miji
 34. Qannen Amarya
 35. Abokan Miji
 36. Sata
 37. Gulma
 38. Tsananin Damuwa
 39. Rashi Lafiyar Mace Wajen Gamsar Da Miji
 40. Rashin Lafiyar Miji Wajen Gamsar Da
  Matarshi
 41. Sharrin Bokaye
 42. Rashin Shawara Tsakanin Miji Da Mata
 43. Aikin Mace (Ta Zama Yar Kasuwa K0
  Ma’aikaciya)
 44. Rashin Ilimi Da Samun Wayewa Akan
  Aure
 45. Rashin Daukar Nauyin Iyali Wajen Basu
  Haqqi
 46. cm Bashi Ayi Aure
 47. Yawan Tafiye—Tafiye (Bala Guro)
 48. Yawan Zuwa Unguwa
 49. cm Amanar Aure Daga Miji K0 Mata
 50. Shigar Da Qawaye K0 Abokai Cikin Harkar Iyali
 51. Rashin Kula Da Addini
 52. Girman Kan xaya Daga Cikin Ma’aurata
 53. Rashin xaukar Aure A Matsayin Ibada
 54. Butulci Da Manta Alheri
 55. Samun Larura K0 Wani Ciwo Mai Tsanani
 56. Yawan Shigar Iyaye Cikin Harkar Aure
 57. Al’mubazzaranci
 58. Rashin Godiya
 59. Mummunan Zato
 60. Rashin Nuna Tausayi Da Damuwa Da
  Juna.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button