Labaran Kannywood

Gaskiya ta bayyana Matsala ce tasa aka aka cire Mahmud daga Film din Labarina.

Gaskiya ta bayyana dalilin cire Mahmud a Film din Labarina, shiri mai dogon zango na kamfanin Fitaccen Darakta Aminu Sera.

Kaman yadda kuka sani dai Film din Labarina yana daya daga cikin fina finan masu dogon zango da suka shahara.

Wata majiya mai tushe ta fadi dalilin cire jarumin Film din t hanyar cewa ya mutu saka makon dan sabanin da suka samu da Darakatan Film din Aminu Sera.

Darakta Aminu Sera

Gaskiya ta bayyana dalilin cire Mahmud a Film din Labarina, shiri mai dogon zango na kamfanin Fitaccen Darakta Aminu Sera.

Duk wani dan kallo ya shiga rudanin ganin mutuwar Mahmud lokaci daya a cikin shirin. A kwnan ne muke samun wani labari daga majiya mai tushe akan cewar sabani suk samu da mai Film din Aminu Sera shine dalilin daya ake so a chanja labarin Film din.

Nuhu Abdullahi – Mahmud a Labarina

Wannan abu daya faru hakan bawani abun tashin hankali bane haka kuma bashine farauba, A kwnan baya ma an cire jarumar cikin film dinan mai dogon sango wato jamila ta cikin film fin Jamila Makira

4 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button