Labaran Kannywood
Labarina Season 4 Episode 5 Kadan Daga cikin Na Ranar juma’a wanda za’a haska
Kamar yadda kuka sani Daraktan shirin Labarina mai dogon zango wato Malam Aminu Saira ya saba fitar da wani sashe na cikin shirin Labarina wanda zai gabata sati mai zuwa.
Advertising
Kamar yadda kuka sani shirin Labarina yana dauke da tsakwakiya a cikin sa wabda duk yake kallon wannan shirin na Labarina yasan shiri ne wanda an tdara shi yadda ya kamata.
To a yau kuma mun kawo muku kadan daga cikin shirin Labarina wanda za’a haska sati mai zuwa wanda jama’a suke dakon sa domin akwai tsakwakiyar batan da Sumayya tayi.
Wannan kadan ne daga cikin zango na hudu 4 wanda za’a haska gaba dayan nasa sati mai zuwa.
Advertising
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising