Advertising
Advertising
Labarai

Yadda aka hukunta wani Saurayi tare da Budurwar sa bayan sunyi lalata da junan su a bainar jama’a

A yau ne muka sami wani labarin mai cike da abin mamaki da kuma rashin kunya, yadda aka kama wani Saurayi da Budurwar sa suna lalata da juna a gaban al’umma, amma an hukunta su bida wannan laifin da suka aikata.

Advertising

Lamarin ya faru ne a kasar Uganda inda aka kama Saurayin tare da Budurwar sa suna lalata a bakin titi, amma anyi nasarar kama su tare da yanke musu hukunci, kamar yadda shafin Hausa Legit suka ruwaito.

Ga dai yadda cikekken labarin yake.

Wata kotu dake Kasar Uganda ta yakewa wani Saurayi tare da Budurwar sa hukuncin zama a gidan gyaran hali na tsawon watanni talatin “30”, sabida an kama su suna aikata lalata akan titi ko kunya basa ji.

Advertising

Mutumin da aka kama mai suna Hafashimana Paskari yanada shekaru ashirin da tara 29 wanda yake zaune a kauyen Migeshi, da Budurwar sa mai suna Muhawenimana cilodine Mukamulenzi wanda take da shekaru ashirin da hudu 24, an kama sune akab laifin yin lalata a bainar jama’a har ma suka tada hankalin jama’a.

A ranaf Talata tara 9 ga watan Nuwamba wata kotun Majistare dake Sikoro ta kama wasu mutane biyu 2 da suka aikata laifin lalata akan hanyar Sikoro zuwa Bunagana.

Ofishin babban mai shari’a a yankin ya bayyana cewa: laifin da suka aikata ya sada doka inad aka yi zargin cewa Paskari da Colodine a ranar 2na watan Nuwamban 2021 misalin karfe biyar 5 na yamma a kan hanyar Kisoro sun yi lalata abainar jama’a.

Sannan kuma an gurfanar dasu a gaban kotu a ranar Talata a gaban mai sharia Fred Gidudu yayin da MuhendoPeter ya gabatar da karar.

Ba su musanta aikata laifin da sukayi ba Saurayi da Budurwar sun amsa laifinsu kuma aka yanke musu hukuncin daurin watanni talatin 30 a gidan gyaran hali.

Bayan haka an gano Mukamurenzi da Paskari suna tafiya tare a gefen babban titin nan take ba tare da gargadi ba suka yi lalata da junan su batare da damuwa cewa mutane na kallon su ba.

Advertising

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button