Labaran Kannywood
Ƙawatace takaini wajan Boka yake zina dani tsawon kwana 3 domin ta haka ne zanyi arziki, cewar wata budurwa
Kamar yadda kuka sani a wannan zamani da kuke ciki da yawa daga cikin al’umma idanun su ya bude da neman kudi ta hanyar halak ko raham, wanda abin da yanzu ya kai ga wasu sun fara zuwa wajan bokaye.
Advertising
Sai a yau kuma muka sami wani labarin wata budurwa da abokiyarta bata shawara akan suje wani gari domin su kama hayar gida har na tsawon kwana uku 3, domin a kwanakin ne wani Boka zai je wajan nasu yayi zina da su sannan su sami kudi.
A cikin wata bidiyo da mukaci karo da ita a shafin sada zumunta na Instagram abokiyar budurwar ta bayyana cewa, wannan hanyar ita kadai ce zasu bi domin su sami wannan kudin.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Advertising
Advertising